Tuesday, November 18
Shadow

Kalli Bidiyon jawabin Yusuf Buhari a fadar shugaban kasa, wajan yiwa mahaifinsa addu’a

Dan tsohon shugaban kasa, Yusuf Buhari ya gabatar da jawabi a zaman majalisar zartaswa da aka gudanar a yau a fadar shugabab kasa, Bola Ahmad Tinubu inda akawa Marigayi, Muhammadu Buhari Addu’a.

Yusuf Buhari yace suna godiya ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da mataimakinsa da matansu da shuwagabannin majalisar tarayya da suka nuna damuwa da kuma addu’o’in da sukawa mahaifin nasu.

Karanta Wannan  Karanta Jadawalin Fitattun 'Yan Siyasa Goma Da Suka Fi Kowanne Dan Siyasa Kudi A Nijeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *