Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyon: Kano da Legas ne zasu fi samun kaso me tsoka na Biliyan 100 dan tallafawa harkar Ilimi>>Inji Dangote

Attajirin Najeriya, Aliko Dangote ya bayyana cewa, Kano da Legas ne zasu fi amfana da Naira Biliyan 100 da ya ware na tallafawa harkar Ilimi.

Yace dalili shine wadannan jihohi sun fi sauran Jihohin Najeriya yawan Al’umma.

Yace zasu raba kudadenne zuwa kowacw karamar hukuma kuma zasu tabbatar kowace Karamar hukuma ta samu kudin daidai wadaida.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Ashe Kasar Amurka ce tace sai an sauke Badaru a matsayin Ministan tsaro kamin ta yadda ta kula Najeriya game da magance matsalar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *