Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Kasar Saudiyya ta gayyaci tsohon Hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad zuwa sakawa Ka’aba Turare

Rahotanni sun bayyana cewa, Kasar Saudiyya ta gayyaci tsohon Hadimin shugaban kasa, Malam Bashir Ahmad zuwa sakawa dakin Ka’aba Turare.

Malam Bashir Ahmad da kansa ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar ta shafinsa na sada zumunta inda ya bayyana cewa wannan ba karamin karramawa bace a gareshi.

Tsohon Ministan sadarwa, Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ya taya Malam Bashir Murna inda yace yana fatan Allah ya karbi wannan abu a matsayin Ibada ya bashi lada.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Darikar Tijjaniyya Khafurci ne kuma Wallahi ko dana ya shigeta sai na tsyne mai Albarka na koreshi daga gidana>>Inji Wannan malamin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *