
Malamin Kirista, Fr. Mbaka ya bayyana cewa, ko duka gwamnonin Najeriya duka zasu koma jam’iyyar APC ba zasu hi nasara ba.
Ya bayyana cewa game da biyan Haraji, ba matsala bane, amma takurawa mutane su biya haraji a wannan halin da ake ciki Muguntane.