Tuesday, September 8
Shadow

Kalli Bidiyon yanda aka nada tsohon Gwamnan Zamfara, Abdulaziz Yari Sarautar, Obaloyin a jihar Oyo

Tsohon Gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari ya samu sarautar Obaloyin of YorubaLand.

Alafin of Oyo ne ya bashi wannan sarauta inda aka ga abokan aikinsa irin su Sanata Godswill Akpabio a wajan nadin sarautar.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wani Inyamuri ke ta kuka hadda hawaye yana cewa yayi Kewar shugaba Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *