
Bayan Lamine Yamal na Barcelona ya hau kan wakar Shake body ta mawakin Najeriya Skales, Wakar ta watsu sosai a Duniya.
A bayabayannan, Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Chelsea suma sun Chashe da wanann waka a dakin canja kaya.
Wakar dai ta samu an saurareta sau 324k a Spotify