
A yaune aka daura auren shahararren mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara da Sahibarsa, A’isha Humaira a birnin Maiduguri na jihar Borno.
Bidiyon lefen da Rarara yawa A’isha Humaira ya bayyana a kafafen sada zumunta inda mutane ke bayyana mabanbanta ra’ayoyi.
Wasu sun yaba inda wasu ke cewa An yi Almubazzaranci.
Kalli Bidiyon a kasa:
Muna fatan Allah ya bada zaman lafiya.