Tuesday, November 11
Shadow

Kalli Jadawalin Bidiyo na mata suna ta ci gaba da sauraren wakar Hamisu Breaker ta Amanata duk da Haramcin da Hizbah ta saka, Sunce yanzu suka fara

A jiyane dai Hukumar Hisbah ta Kano ta saka Haramcin jin wakar Hamisu Breaker ta Amanata saboda a cewarsu tana karfafa yin zina.

Saidai duk da wannan haramcin, bai hana mutane ci gaba da sauraren wakar ba, kamar ma an ce a ci gaba da saurarene.

@hassanmakeup227

@โœจ ๐–—๐–Š๐–†๐–‘_๐–—๐–Š๐–๐–๐–†๐–“โœจ๐Ÿฉต๐Ÿฆ‹ inasanki ๐Ÿงก

โ™ฌ son original – BILYMIN BREAKER
https://vm.tiktok.com/ZMB7BEEpk

A daya daga cikin Bidiyon an ji wata na cewa yanzu suka fara sauraron wakar.

Karanta Wannan  Idan Albashin Naira Dubu dari biyar kake dauka a wata, yayi kadan, kada ka ce zaka fara soyayya, ko aure>>Inji Wannan matar

Da alama dai daukakar da wakar ta samu bayan maganar Hizbah ko kamin haramcin bata sameshi ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *