
Wani magidanci ya dauki hankula sosai akaita tausaya masa bayan da matarsa ta bayar da gidansa jingina ta karbi bashin baki.
Kudi dai sun narke kuma bankin sun je har gidansa suna watsar masa da kaya waje.
A dauki Bidiyon faruwar lamarin inda ya wallafa a yanar gizo kuma da yawa sun tausaya masa.