
Majalisar Dattijai ta kammala tantance Femi Fani Kayode da Abdulrahman Dambazau a matsayin jakadu wanda shugaba Tinubu zai aika kasar waje.
A baya dai dukansu sun taba zuwa majalisar inda aka tantancesu, shiyasa yanzu da suka je sai majalisar tace musu kawai su wuce.