Saturday, December 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Malam Aminu Saira na shan Suka saboda sakin Fim din Labarina duk da rasuwar Fulani

Me shirya fim din Labarina, Malam Aminu Saira na shan suka saboda sakin Fim din Labarina na wannan makon duk da rasuwar daya daga cikin jaruman fim din watau Fulani.

Da yawa sun yi Allah wadai da hakan inda suke cewa dan girmama rasuwarta ya kamata ace an dakatar da nuna fim din na wannan satin.

Wasu ma sun yi zargin cewa, ko jana’izar ta su aminu Saira basu Halarta ba.

kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Kalli Yanda wani dansanda me bayar da hannu a Titi yake aiki akin bayar da hannin akan Tiktok Live

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *