Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Matar aure na kokawa da yanda mijinta ke kawo mata gida yayin da take dauke da ciki

Wannan wata matar aurece dake dauke da ciki take kokawa kan yanda mijinta ke kawo matan banza har gida.

Ta yi Bidiyo ta nuna Kwandam/Kwaroron Roba wanda mijin nata yayi amfani dashi bai dauke ba.

Sannan ta nuna Gashin gira na matar da ya kawo gidan.

Tace tana jirane ta haihu ta nemi ta saketa kawai.

https://twitter.com/CrownprinceCom2/status/2106355444121751734
Karanta Wannan  Wallahi Ban taba sanin namiji ba, kuma za'a iya gwadawa a gani, mijin aure nake nema>>Budurwa 'yar shekaru 46 da bata taba aure ba ta koka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *