Wednesday, April 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Matasa sun fito Zanga-zanga a jihar Edo inda suka ce kada wanda ya sake ya kawo musu shinkafar da shugaba Tinubu ke rabawa tallafi, basaso dan su ba mayunwata bane

Matasa a jihar Edo sun fito zanga-zanga inda suka ce basa son tallafin shinkafar da Gwamnatin tarayya ke rabawa.

Sun bayyana cewa su ba shinkafa bace matsalar su, ta yaya, Duk wata matsala da ake da ita, shinkafa kawai za’a kawo?

Matasan sun ce abin ya isa haka:

Karanta Wannan  Mutane miliyan 31 za su faɗa ƙangin yunwa a Najeriya - MDD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *