Friday, July 17
Shadow

Rahoton sun bayyana cewa shugaba Tinubu na shirin sauke Malam Nuhu Ribadu daga Mukamin me bashi shawara kan harkar tsaro

Rahotanni sun bayyana cewa, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu na shirin sauke Malam Nuhu Ribadu daga mukamin me bashi shawara akan harkar tsaro.

Rahoton yace Malam Nuhu Ribadu na da shirin tsayawa takarar gwamna a jihar Adamawa, wanda na daya daga cikin dalilan saukar tasa.

.Inda kuma a wani bangaren rahoton yace shugaba Tinubu na shirin yiwa harkar tsaro garambawul ne.

Rahoton dai nata yawo ne a kafafen sada zumunta inda zuwa yanzu fadar shugaban kasa batace uffan akai ba.

Karanta Wannan  Kasar Israyla ta amince da kwace gaba dayan yankin Gaza ya koma karkashin kulawa da ikonta, dan haka ta kirawo tsaffin sojojinta dan yin wannan aiki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *