Monday, September 7
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi da ya zana Matar Rarara, A’isha Humaira ya dauki hankula

Wani matashi da ya zana matar Rarara, A’ishatulhumaira ya dauki hankula.

Wasu sun yaba mai inda wasu suka kushe.

Saidai da yawa sun ce kada ya zana Rarara.

https://www.tiktok.com/@dear.mamah.art/video/7583626796495621397?_t=ZS-92F0xq8A76H&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Solar Panels da yawa da aka saka a fadar shugaban kasa, an ma dauke janaretan dake fadar saboda yanzu ga Solar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *