Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi ya zargi Sanata Ned Nwoko da biyansu kudi su Shyèkyè matarsa da suka rabu

Matashi ya zargi sanata Ned Nwoko da biyansu kudi su Kàshè tsohuwar matarsa, Regina Daniels.

Matashin yayi zargin cewa, Sanata Ned Nwoko ya biyasu Naira Miliyan 5 dan su Kàshè matar tasa.

Saidai yace shi ya kasa aikata hakan shine ya fito Duniya yake tonawa sanatan Asiri.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda Matasa marasa jin magana suka tashi taron jam'iyyar ADC da aka yi a Kaduna wanda El-Rufai ya jagoranta, Matasan sun yi hakan ne a gaban 'yansanda inda a cikin Bidiyon ake jin mutane na cewa menene Amfanin 'yansandan?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *