Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashi ya zargi Sanata Ned Nwoko da biyansu kudi su Shyèkyè matarsa da suka rabu

Matashi ya zargi sanata Ned Nwoko da biyansu kudi su Kàshè tsohuwar matarsa, Regina Daniels.

Matashin yayi zargin cewa, Sanata Ned Nwoko ya biyasu Naira Miliyan 5 dan su Kàshè matar tasa.

Saidai yace shi ya kasa aikata hakan shine ya fito Duniya yake tonawa sanatan Asiri.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Bayan "wulakancin" Matar Shugaban kasa, Remi Tinubu tawa Gwamnan Jihar Osun, An kuma ga abinda tawa matar tsohon shugaban kasa, Patience Jonathan wanda wasu ke cewa yama fi abinda tawa Gwamnan Osun Muni

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *