
Matashi na jihar Kano da ya nuna bacin ransa bayan da ya kai mahaifiyarsa Asibiti a Kanon amma ya iske ba Gado ya fito ya bayar da Hakuri.
Matashin yace shi ba dan siyasa bane kuma yana baiwa gwamnan Kano Hakuri kuma bai yi dan ya zagi kowa ba.
Yace duk ma wanda ya ji Haushi saboda maganar tasa yana bashi Hakuri.