Saturday, October 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Matashiyar Inyamura tace Musulmi Bahaushe take son aure

Wata matashiyar Inyamura a bayyana cewa bata son yin aure daga garinsu.

Tace Musulmi Bahaushe take son aure.

Saidai tace kamin a yi auren akwai sharadin ba zai mata kishiya ba sannan ba zata chanja Addinin ta ba.

https://www.tiktok.com/@spinning_tops/video/7571933456658074902?_t=ZS-91MNWvkeUAT&_r=1
Karanta Wannan  Ba za'a dauke wuta ba ko so daya a shekarar 2026>>Ministan Wutar Lantarki ya bayar da tabbaci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *