
Tauraron mawakin Gambara, 442 ya bayyana cewa baturiyar da aka ga suna waka tare da ita, ta karbi addinin Musulunci.
Yace tana ganin yanda yake zuwa yana Sallah shine abin ya burgeta ta nuna masa sha’awar shiga Musulunci.
Yace zai koyar da ita yanda zata bautawa Allah.