Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Mawakiyar Najeriya, Teni ta kwanta Rashin Lafiya saboda an cire Najeriya daga gasar AFCON

Tauraruwar mawakiyar Najeriya, Teni kenan inda ta kwanta rashin lafiya saboda an cire Najeriya daga gasar AFCON.

Ta yi Bidiyo inda take gayawa ‘yan kasar Ghana cewa sin ga abinda dan uwansu ya haddasa koh.

Ta yi kira ga Shugaba Tinubu ya tura jirgin yaki zuwa kasar Ghana.

Rafalin da ya hura wasan Najeriya da Morocco dai dan kasar Ghanane.

Karanta Wannan  Ji Labarin yanda aka yaudari wata matashiyar Najeriya aka kaita kasar Mali da sunan zata yi aiki a Supermarket amma aka ce Qaruwanciy zata yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *