Friday, June 26
Shadow

Kalli Bidiyon: Motar Alfarma da aka ga mawakin Najeriya Asake a ciki a kasar Saudiyya inda yake aikin Umrah ta dauki hankula

An hangi mawakin Najeriya, Asake a cikin wata motar Alfarma a kasar Saudiyya inda yake Aikin Umrah

Da yawa sun bayyana cewa a ko ina babba, babba ne.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Jami'an tsaro sun dira a gidan tsohon Karamin Ministan Mai a lokacin Buhari, Timipre Sylva wanda ake zargin na da hannu a yiwa shugaba Tinubu Jhuyin mulki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *