Thursday, November 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Murja Kunya ta bar Sheikh Salihu Zaria ta koma son Imam Junaidu

Tauraruwar Tiktok Murja Kunya ta kafe hoton malamin Addinin Islama, Imam Junaidu inda take wakar soyayya.

A baya dai Murja ta nemi Sheikh Salihu Zaria ya aureta ko ta shiga Duniya.

Karanta Wannan  Kwankwaso da Abba Gida-Gida zasu koma APC>>Inji Bashir Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *