Tuesday, December 23
Shadow

Kalli Bidiyon: Na dade da daina hawa Bidiyo ina kalaman da basu dace ba, Masu saka hotona suna rubutun da bai dace ba na barku da Allah>>Inji Habiba Dorayi

Tauraruwar Tiktok, Habiba Dorayi ta bayyana cewa tun dambarwar da aka yi a kwanakin baya har aka kama ta ta daina hawa Bidiyo tana maganganun batsa.

Tace amma wasu na amfani da hotunanta a Facebook suna dora maganganun batsa.

Tace su ji tsoron Allah su daina ko kuma ta barsu da Allah ya isa.

Karanta Wannan  Tsohuwar Ministar Jin Kai, Betta Edu da aka sauke saboda zargin karkatar da kudin Talakawa ta samu kyautar girmamawa a jami'ar Calabar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *