Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Na kasa Fahimtar me nene Shugaban Kungiyar Izala, Bala Lau yace suna tare da Malam Lawal Triumph akai, Kalaman batancin da yayiwa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ko mene?>>Sheikh Farfesa Ibrahim Maqari ya bayyana

Malamin Addinin Islama, Sheikh Farfesa Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, yana mamakin kalaman da Shugaban Izala, Sheikh Bala Lau yayi da yace suna tare da Malam Lawal Triumph.

Malam Maqari ya bayyana cewa, abinda ya bashi mamaki shine shin wai akan me Izala take tare da Malam Lawal Triumph akan kalaman batancin da yawa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ko mene?.

Malam ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya dauki hankula sosai inda yake cewa Ibn Taimiyya yace girmama Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) da kambamashi shine ke nuna tsayuwar Addini.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Burina shine idan Allah ya min cikawa a kaini Daura a Binne kusa da kabarin Masoyina Buhari>>Inji Wannan matashiyar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *