Saturday, November 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Shima Dan Tiktok, Auwal ya musuluntar da Wadda suke wasan Barkwanci tare, Christy ta koma Fatima

Dan Tiktok me wasan Barkwanci, Auwal ya musuluntar da wadda suke wasan Barkwanci tare me suna Christy ta koma musulma inda ta zabi sunan Fatima.

A Bidiyon da ya wallafa, an ganshi inda suka je masallaci tare da ita.

Sannan itama ta tabbatar da cewa, da gaskene ta karbi Addinin Musulunci.

Karanta Wannan  Bayanan da ke yawo a shafukan sada zumunta na bayyana cewa shahararren mai fafutukar ƙwatar 'yancin bil-adama, wato Ahmad Isah (Ordinary President), yana buƙatar addu'a ta musamman domin yana cikin sarƙaƙiyar Rashin Lafiya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *