Monday, April 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Na shiga Musulunci amma abin mamaki Musulmai sai Izgili suke min suna cewa Musuluncin karya nake, da gayamin Munanan Kalamai>>Inji Maryam Zool

Tauraruwar Tiktok, Maryam Zool wadda tace ta shiga Musulunci ta bayyana cewa ta hadu da abinda bata yi tsammani ba.

tace tasha Kiristoci ne zasu rika mata Izgili amma sai gashi Musulmai ne suka rika zaginta da gaya mata Arniya da cewa wai Musuluncin qarya take.

Tace dan haka yanzu ta koma Kirista.

Karanta Wannan  An gano cewa, Wasu Inyamurai ne masu son kafa kasarsu suka kai Rahoton cewa ana Mhuzghunawa Kiristoci a Najeriya zuwa kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *