
Wannan matar me suna Wasila Yusuf ta bayyana cewa ta yi ridda ta koma Kirista inda tace kuma kaf daginta Musulmai ne.
Tace ta koma Kirista ne dalilin Mijinta wanda tace shine ya fara yin riddar.
Tace bayan nan itama ta rika rokon Allah ya nuna mata gaskiya har ta kai ga randa ta yi Mafarki wani mutum ya zo mata ya bata shiriya.