Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Na ware wadannan kudade zan raba a yiwa Sheikh Salihu Zaria Addu’ar Allah ya tsareshi>>Inji Murja Kunya

Tauraruwar Tiktok, Murja Kunya ta bayyana cewa ta ware wadannan kudaden zata raba dan a yiwa, Sheikh Salihu Zaria Addu’ar Allah ya tsareshi.

Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok inda tace ita dama tun da taga mutane nata son malam tasan akwai wani abu da zai biyo baya.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Soja Boy da Nafisa Abdullahi suka hadu a kasar Amurka suke shanawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *