
Wata Matashiya ta jawo cece-kuce a kafafen sada zumunta bayan da ta bayyana cewa, Namiji bashi da Amfani sannan bata bukatar Namiji a rayuwarta.
Tace yawanci maza ana bukatarsu ne saboda kudi ko kuma dan dan jima’i tace amma yanzu mata ma na neman kudi.
A baya dai ta sha suka saboda yawan nuna rashin yadda da ayyukan Addini.