Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Namiji Bashi da Amfani, bana bukatar Namiji a Rayuwata>>Inji Wanna Matashiyar

Wata Matashiya ta jawo cece-kuce a kafafen sada zumunta bayan da ta bayyana cewa, Namiji bashi da Amfani sannan bata bukatar Namiji a rayuwarta.

Tace yawanci maza ana bukatarsu ne saboda kudi ko kuma dan dan jima’i tace amma yanzu mata ma na neman kudi.

A baya dai ta sha suka saboda yawan nuna rashin yadda da ayyukan Addini.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Ana shirya zanga-zanga nan da 1 ga watan Augusta saboda rashin abinci, rashin aiki, rashin tabbas a rayuwar matasan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *