Wednesday, January 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni iyamurace Musulma ina son in dawo Arewa da zama dan in rika Addini da kyau amma ina tsoron a rika ce min Arniya>>Inji Farida Nneoma

Wannan matashiyar inyamura Musulma me suna Farida Nneoma ta bayyana cewa, tana son dawowa Arewa da zama amma tana tsoron kada a rika kiranta da sunan Arniya.

Ta bayyana hakane a shafinta na Tiktok.

Da yawa sun rika mata fatan Alheri.

Danna nan dan kallon Bidiyon nata

Karanta Wannan  Saudiyya ta tanadi jami’an tsaro 40,000 domin Hajjin bana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *