Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Ni na maye gurbin Seyi Tinubu zan bika daji a yi dani>>Ladidi Tubeless ta gayawa Sadiq Sani Sadiq

Tauraruwar fina-finan Hausa, Ladidi Tubeless ta gayawa abokin aikinta, Sadiq Sani cewa ba ta yadda da maganar da yayi ba ta cewa dan shugaban kasa, Seyi Tinubu ya fito su higa daji ba.

Tace salon ya musu Asara?

Tace ita ta maye gurbin Seyi Tinubun idan za’a tafi dajin a tafi da ita.

Danna nan dan Kallon Bidiyon

Karanta Wannan  Kasar Nijar ta koro 'yan Najeriya 148 da suka shigar mata kasa ba bisa ka'ida ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *