Wednesday, November 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Nisan dake tsakanin Talakawa da sahun Gwamnan Kebbi ya dauki hankula

Bidiyon gwamnan jihar Kebbi zaune a masallaci ya dauki hankula inda aka ga tazarar dake tsakaninsa da sahun Talakawa ta yi nisa sosai.

Da yawa dai sun rika mamaki inda sukace har a Masallaci sai an nuna banbanci?

https://twitter.com/i/status/2040291264793366528
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda aka kama wata me tuyar kosai dake saka bahaya a cikin kullun kosan

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *