
Rahotanni sun bayyana cewa, dan wasan Najeriya, Ademola Lukman yayi barazanar komawa kasar Turkiyya bayan abinda ya faru tsakaninsa da Ademola Lukman.
Osimhen dai yawa Lukman ihu ne a filin wasan abinda yasa da yawa ke ta sukarshi.
Saidai me gabatar da shiri a gidan Talabijin na Arise TV, Rufai Oseni yace Osimhen na barazanar komawa kasar Turkiyya inda yakewa kungiyarsa wasa dalilin wannan abin.
Oseni yace shi yana ganin kawai a kyale Osimhen ya tafi kuma yana fatan idan ya tafi, Allah yasa Super Eagles su ci kofin AFCON.