Sunday, April 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Rabon Taliyar Yakin neman zabe ta shugaba Tinubu a coci ya jawo cece-kuce

Kiristoci da yawa ne ke Allah wadai da kai Taliyar yakin neman zabe ta shugaba Tinubu coci inda aka rika rabawa mutanen cocin.

Da yawa sun bayyana cewa hakan bai dace ba.

Karanta Wannan  Zanga-zanga: An saki Turawan da ake zargi da hannu a ɗaga tutar Rasha a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *