
Tauraron me sayar da mota wanda aka fi sani da Sarkin Mota ya jawo cece-kuce bayan da aka ganshi sanye da kaya irin na Koristoci wanda ake kira da Father Christmas.
Da yawa dai sun ce hakan bai dace ba a matsayinsa na musulmi koyi da Kirista ne.

Kalli Bidiyon a kasa: