Sunday, March 22
Shadow

Kalli Bidiyon: Shekarar mu 10 da aure muna zaune a gidan haya ashe matata na da gidaje ban sani ba>>Magidanci ya koka

Wannan wani magidanci ne da ya koka cewa, ya auri matarsa tsawon shekaru 10 suna zaune a gidan haya ashe tana da gidaje bai sani ba.

Ya bayyana cewa abin takaici shine matar sa ce ta mallaki gidan hayar da suke zaune ashe ita yake biya kudin haya bai sani ba.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dasu a wani gidan watsa labarai.

Karanta Wannan  'Jam'iyyarmu ta APC na fuskantar barazanar faɗuwa a 2027'>>Inji Adamu Garba, ji dalilinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *