Monday, August 31
Shadow

Idan baku son YqQi ya barke a kasarnan to kawai ku zabi shugaba Tinubu a 2027>>Inji Mawakin Kudu, Portable

Mawakin kudu, Portable ya bayyana cewa, idan ‘yan Najeriya basu son yaqi ya barke a kasarnan to kawai su zabi shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

Yace APC ta bashi aiki kuma shima kwanannan zai raba shinkafa da sauran kayan abinci.

https://twitter.com/i/status/2035580711160172707
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Gwamnan Kano Ya Sa An Kwashe Almajiran Da Ke Kwana A Kan Titi An Kai Su Gidan Gwamnati An Ba Su Abinci Da Wajen Kwana

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *