Sunday, September 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Shinkafar da aka bamu bata dahu ba, kuma ba nama, Inji daya daga cikin wadanda suka halarci wajan dafa shinkafa a Tukunya mafi girma a Duniya a Legas

Daya daga cikin wadanda suka halarci wajan dafa shinkafar Hilda Baci wadda aka dafa a tukunya mafi girma a Duniya a Legas, yace shinkafar bata dahu ba.

Yace shinkafar ta yi dadi amma bata dahu ba sannan babu nama a ciki.

https://twitter.com/Teeniiola/status/1966910035990372469?t=FrqBV6waJxMTTuvIPzMLGQ&s=19
Karanta Wannan  Allah Sarki: Kalli Bidiyon yanda tsohon dan majalisar Tarayya, Hon. Gudaji Kazaure ya ke yawo a titi a kafa yana hira da jama'ar gari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *