Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Shugaba Tinubu zai rigamu gidan gaskiya bayan sallah>>Inji Wannan mutumin

Wannan wani dan Tiktok ne da ya bayyana cewa insha Allahu, shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zai rigamu gidan gaskiya bayan Sallah.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa da ya watsu sosai a kafafen sadarwa inda aka ganshi rike da Qur’ani.

https://www.tiktok.com/@yakson.geeyy3/video/7613407863028960520?_r=1&_t=ZS-94g5rWGAIPx
Karanta Wannan  Ɓangarori uku da Saudiyya ta yi alƙawarin taimaka wa Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *