Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyon: Shugaban PDP, Damagum ya kaiwa Tsohon Minista, Sheikh Isa Ali Pantami ziyara har gida

Rahotanni sun bayyana cewa, shugaban jam’iyyar PDP, Umar Iliya Damagum ya kaiwa tsohon Ministan sadarwa, Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ziyara a gidansa.

Ziyarar ta farune a daren jiya.

Babu da cikakken bayani kan abinda suka tattauna.

Karanta Wannan  Karanta Abubuwa 13 game da Kudirin Harajin da Shugaba Tinubu ya nace sai ya aiwatar duk da Kwamitinsa na tattalin arziki shun bashi shawarar kada ya aiwatar da kudirin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *