Rahotanni sun bayyana cewa, shugaban jam’iyyar PDP, Umar Iliya Damagum ya kaiwa tsohon Ministan sadarwa, Sheikh Farfesa Isa Ali Pantami ziyara a gidansa.
Ziyarar ta farune a daren jiya.
Babu da cikakken bayani kan abinda suka tattauna.