Sunday, December 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Sojan Najeriya yace duk dan Najeriyar dake goyon bayan Burkina Faso bai san abinda yake ba

Sojan Najeriya yace duk dan Najeriyar dake goyon bayan kasar Burkina Faso kan abinda ke faruwa a tsakaninta da Najeriya bai san abinda yake ba.

Sojan ya bayyana hakane yayin da kasar Burkina Faso ke ci gaba da rike sojojin Najeriya 11 data kama bisa zargin sun shiga sararin samaniyar ta ba bisa ka’isa ba.

Sojan yace ta ko ina Najeriya tafi kasar Burkina Faso dan haka mu ba sa’anninta bane.

Karanta Wannan  Bana munafurci a siyasa>>El-Rufai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *