Tuesday, May 19
Shadow

Kalli Bidiyon: Saheer Abdul yace ba zai jira Sai Shafa Wali ta sayi kaya ba, zai dauki buhunan garin Danwake ne kawai ya kai mata

Tauraron fina-finan Hausa, Saheer Abdul me garin Danwake yace ba zai jira sai Shafa Wali ta sayi garin Dan Waken ba, kawai zai dauki buhunane ya kai mata.

Yace zai gaya mata cewa a mafarki ne ta siya.

https://www.tiktok.com/@mr_saheeer/video/7583703713060064533?_t=ZS-92DTon460LB&_r=1

Karanta Wannan  Da Duminsa: Allah Sarki, Sojannnan Muhammad dake ta neman a bashi damar ya ajiye aiki aka ki bashi dama har ya fito yayi Bidiyo ya gayawa Duniya, an kamashi an daure a Guard Room

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *