Wednesday, August 5
Shadow

Kalli Bidiyon: Sumbatar juna da Gfresh Al-amin da matarsa Sadiya Haruna suka yi a bainar jama’a ya jawo cece-kuce

An ga Taurarun Tiktok, Sadiya Haruna da Gfresh Al-amin suna Bidiyo a tsakaninsu bayan da yace ya mayar da ita.

A baya dai an ga yanda Gresh ya taro matar tasa a Filin jirgi bayan ta dawo daga Umara.

A wannan sabon Bidiyon an gansu ne suna cin abinci a wani gidan sayar da abinci wanda Gfresh yace kyauta aka basu.

Sannan kuma an ga suna sumbatar juna a bainar jama’a wanda hakan ya jawo cece-kuce

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Nafi son yin mà'àmàlà da matan Arewa saboda sun fi na kudu tsafta da Rufawa mutum Asiri>>Inji VDM

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *