Saturday, August 15
Shadow

Kalli Bidiyon: Sumih Baby wadda Soja Boy yayi waka da ita, ta zargi wani malami da nemanta su aikata abinda bai dace ba

Sumih Baby wadda ta yi waka tare da Soja Boy ta zargi wani malami da nemanta da aikata abinda bai dace ba.

Tace ya nemi taje gidansa a Abuja.

Saidai tace ba ta yi, kuma tana gargadin sa ya daina, idan kuma be daina ba, zata kafe hotonsa.

Karanta Wannan  'Yanbindiga sun kai hari kasuwar Shinkafi tare da sace gomman mutane

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *