‘Yan Kwallon Najeriya, Super Eagles sun isa garin Rabat inda a canne zasu buga wasan kusa dana karshe da kungiyar kasar Morocco.
Zasu fara atisaye da shiryawa wasan.
Otal da suka sauka a ciki ya dauki hankula inda wasu ke cewa yayi, wasu na cewa bai yi ba.
