Friday, June 26
Shadow

An kama daliban jami’ar AAU dake jihar Edo su 50 saboda sun yi zàngà-zàngàr kokawa da matsalar tsaro

Rahotanni sun bayyana cewa an kama daliban jami’ar AAU kusan 50 saboda sun yi zanga-zangar neman kawo karshen matsalar tsaro.

Bidiyon daliban cunkushe a cikin mota ya dauki hankula sosai inda aka gansu jami’an tsaro sun kamasu sun tafi dasu zuwa kotu.

Lamarin ya dauki hankula inda akai ta muhawara akai.

Karanta Wannan  Hotuna:Tsohon Mataimakin gwamnan jihar Kano, Hafiz Abubakar ya kaiwa Sarki Muhammad Sanusi II ziyarar mubaya'a

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *