Saturday, September 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Ta karbi Tallafin Abinci na shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu tace zata ci amma ba zata zabeshi ba

Wannan matar data karbi tallafin Gwamnatin tarayya da shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ke rabawa na Renew Hope Agenda tace zata ci amma ba zata zabeshi ba.

Tace dalilinta shine, wannan abinci dama hakkintane a matsayinta na ‘yar kasa.

Tace dan haka zata ci amma ba zata sabi shugaban kasar ba.

Ta bude kwalin inda ta nuna abubuwan dake ciki.

Karanta Wannan  Matar tsohon gwamnan jihar Kebbi Dr. Zainab Shinkafi Bagudu ta sanar da ɗaukar nauyin duk wata waƙa da za a samu wanda zai yi a matsayin martani ga wadda mawaƙi Ali Jita ya yi ta “Uwargida”

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *